Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

RAYUWAR KIRISTA

Kwatanci Game da Mulki da Kuma Ma’anarsu

Kwatanci Game da Mulki da Kuma Ma’anarsu

Yesu ya yi amfani da kwatanci masu sauƙi sa’ad da yake koyar da darussa masu muhimmanci. Amma sai mutane masu tawali’u ne za su fahimci abin da Yesu ya koya musu kuma su yi amfani da shi. (Mt 13:​10-15) A kowane kwatancin da Yesu ya yi amfani da shi, ka amsa waɗannan tambayoyin: Ta yaya za mu amfana daga wannan kwatancin? Ta yaya hakan zai shafi rayuwata?

MULKIN SAMA YANA KAMA DA . . .

  • “ƙwayar mustard.”​—Mt 13:​31, 32; w14 12/15 8 sakin layi na 9.

  • “yeast.”​—⁠Mt 13:33; w14 12/⁠15 9-10 sakin layi na 14-15.

  • “dukiya” da kuma “mai-fatauci.”​—Mt 13:​44-46; w14 12/15 10 sakin layi na 18.