Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

19-25 ga Fabrairu 

MATTA 16-17

19-25 ga Fabrairu 
  • Waƙa ta 45 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ra’ayin Wa Kake da Shi?”: (minti 10)

    • Mt 16:​21, 22​—Bitrus ya bar ra’ayinsa ya shafi tunaninsa (w07 3/1 10 sakin layi na 17)

    • Mt 16:23​—Bitrus bai yi la’akari da ra’ayin Allah ba (w15 5/15 13 sakin layi na 16-17)

    • Mt 16:24​—Wajibi ne Kiristoci su kasance da ra’ayin Allah sa’ad da suke harkokinsu na yau da kullum (w06 4/1 24 sakin layi na 9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 16:18​—Wane ne dutse da Yesu ya kafa ikilisiyar Kirista a kai? (nwtsty na nazari)

    • Mt 16:19​—Mene ne ‘maƙullai na mulkin sama’ da Yesu ya ba wa Bitrus? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 16:​1-20

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka nuna yadda za a bi da waɗanda ba sa son jin wa’azinmu a yankinku.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA