Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Shawarar Littafi Mai Tsarki tana da amfani a yau kuwa?
Nassi: 2Ti 3:16
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Shin Littafi Mai Tsarki ya jitu da kimiyya ne?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Shin Littafi Mai Tsarki ya jitu da kimiyya ne?
Nassi: Ayu 26:7
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Shawarar Littafi Mai Tsarki tana da amfani a yau kuwa?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Shawarar Littafi Mai Tsarki tana da amfani a yau kuwa?
Nassi: Mis 14:30
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da nan gaba gaskiya ne?