Wani mutum yana jin daɗin kallon halittun Jehobah a Siwizalan

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Fabrairu 2019

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da yadda Littafi Mai Tsarki yake da amfani a yau.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Ci gaba da Horar da Lamirinka

Lamirinmu zai taimaka mana da kyau idan mun horar da shi da ka’idodin Littafi Mai Tsarki.

RAYUWAR KIRISTA

Kana Fahimtar Halayen Allah Kuwa?

Halittu da muke gani suna nuna mana ikon Allah da kaunarsa da adalcinsa da kuma alherinsa.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Kaunarsa”

Ta yaya za mu nuna godiya ga kyautar fansa?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana ‘Marmari Sosai Wajen Jiran Allah’?

Ta yaya za mu nuna cewa muna ‘marmari sosai wajen jiran Allah’?

RAYUWAR KIRISTA

Ku Rika Jira da Hakuri

Me zai taimaka mana mu rika jira da marmari duk da matsalolin da muke fama da su?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kwatancin Itacen Zaitun

Mene ne sassa dabam-dabam na itacen zaitun take wakilta?

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Daina Nazari da Daliban da Ba Sa Samun Ci gaba

Mene ne za mu yi bayan mun yi nazari na wasu lokuta kuma muka gane cewa dalibin ba ya son ya canja halinsa?