11-17 ga Fabrairu
ROMAWA 4-6
Waƙa ta 20 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Ƙaunarsa”: (minti 10)
Ro 5:8, 12—Jehobah ya ƙaunace mu “tun muna masu zunubi” (w11 6/15 12 sakin layi na 5)
Ro 5:13, 14—Zunubi da mutuwa suna mulki (w11 6/15 12 sakin layi na 6)
Ro 5:18, 21—Jehobah ya aiko da Ɗansa don mu sami rai (w11 6/15 13 sakin layi na 9-10)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ro 6:3-5—Mene ne ake nufi da baftisma “zuwa cikin Almasihu Yesu” da baftisma “zuwa cikin mutuwarsa”? (w08 6/15 29 sakin layi na 7)
Ro 6:7—Me ya sa ba za a yi wa waɗanda aka ta da su daga matattu shari’a bisa abin da suka yi kafin su mutu ba? (w14 7/1 14 sakin layi na 11)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 4:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane a yankinku suka saba bayarwa. (th darasi na 6)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba shi ɗaya daga cikin littattafan da muke amfani da su don nazari. (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 107
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 3 sakin layi na 11-20 da ƙarin bayani na 10 da 11
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 97 da Addu’a