Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 4-6

“Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Kaunarsa”

“Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Kaunarsa”

5:8, 18, 21

Fansar da Jehobah ya tanadar ta taimaka wajen tsarkake sunansa. Ta nuna cewa yana da iko ya yi sarauta kuma yadda yake sarauta ne ya fi dacewa. Ƙari ga haka, fansar ta taimaka mana mu kasance da dangantaka mai kyau da Jehobah da kuma gatan yin rayuwa har abada a duniya.

Ta yaya za mu nuna godiya don wannan kyautar?

  • Idan muka keɓe kanmu kuma muka yi baftisma, muna nuna cewa mun ba da gaskiya ga fansar kuma muna so mu zama bayin Jehobah

  • Yin wa’azi game da Mulkin Allah yana nuna cewa muna ƙaunar dukan mutane kamar yadda Jehobah yake yi.​—Mt 22:39; Yoh 3:16

A waɗanne hanyoyi ne kuma zan yi wa Jehobah godiya don fansa?