Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 7-8

Kana ‘Marmari Sosai Wajen Jiran Allah’?

Kana ‘Marmari Sosai Wajen Jiran Allah’?

8:19-21

  • “Dukan halittar”: mutanen da suke da begen yin rayuwa a duniya

  • Yadda za a ‘bayyana ’ya’yan’ Allah: lokacin da shafaffu tare da Kristi za su hallaka Shaiɗan da magoya bayansa

  • “Sa zuciya” ko bege: alkawarin da Jehobah ya yi na ceton mutane ta wurin mutuwar Yesu da kuma tashinsa

  • “Sami tsira daga bautar da take wa ruɓewa”: yadda za a cece mu a sannu a hankali daga zunubi da kuma mutuwa