Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Fabrairu

ROMAWA 1-3

4-10 ga Fabrairu
  • Waƙa ta 88 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ka Ci gaba da Horar da Lamirinka”: (minti 10)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ro 3:4​—Ta yaya za mu tabbata cewa “Allah mai gaskiya ne”? (w08 6/15 30 sakin layi na 5)

    • Ro 3:​24, 25​—Ta yaya ne “fansar da Almasihu Yesu ya yi” ta share “zunuban da aka yi a dā”? (mwbr19.02-HA an ɗauko daga w08 6/15 29 sakin layi na 6)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 1:​1-17 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Kamar Kuna Tattaunawa, kuma ku tattauna darasi na 2 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5) w06-E 6/1 12-13​—Jigo: Ka Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Game da Kanka da Kuma Wasu. (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA