Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Janairu

ISHAYA 38-42

23-29 ga Janairu
  •  Waƙa ta 78 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Jehobah Yana Ba da Ƙarfi ga Masu-Kasala”: (minti 10)

    • Ish 40:25, 26—Jehobah ne Tushen iko (ip-1-E 409-410 sakin layi na 23-25)

    • Ish 40:27, 28—Jehobah yana lura da mawuyacin yanayi da kuma rashin adalci da muke fuskanta (ip-1-E 413 sakin layi na 27)

    • Ish 40:29-31—Jehobah yana ba da ƙarfi ga waɗanda suke dogara gare shi (ip-1-E 413-415 sakin layi na 29-31)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 38:17—A wace hanya ce Jehobah yake jefar da zunubanmu a bayansa? (w03 7/1 30 sakin layi na 17)

    • Ish 42:3—Ta yaya wannan annabcin ya cika a kan Yesu? (w15 2/15 8 sakin layi na 13)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 40:6-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) fg—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 38-39 sakin layi na 6-7—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA