ISHAYA 29-33
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |“Wani Sarki Za Ya Yi Mulki Cikin Adalci”
Sarki Yesu ya naɗa “hakimai” ko kuma dattawa don su kula da tumakinsa
32:1-3
-
Kamar “makāri . . . daga hadarin ruwa,” dattawa suna iya ƙoƙarinsu wajen kāre tumakin Allah daga hamayya da kuma abin da zai iya sa su karaya
-
Kamar “koguna cikin ƙeƙasashiyar ƙasa,” suna yi musu tanadin abubuwan da za su ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah
-
Kamar “inuwar babban dutse cikin ƙasa mai-agazari,” suna taimaka musu ta wajen yin amfani da Kalmar Allah don su yi musu ja-gora da kuma ƙarfafa