1-7 ga Fabrairu
LITTAFIN FIRISTOCI 26-27
Waƙa ta 89 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Za Ka Sami Albarkar Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Fi 26:16—Ta yaya Jehobah ya hukunta Isra’ilawa da cuta? (it-2-E 617)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 26:18-33 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 11)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 6)
Jawabi: (minti 5) w09-E 8/1 30—Jigo: Nawa Ya Kamata In Yi Gudummawa da Shi? (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Zaɓi Bauta wa Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Matakan da Za Ka Ɗauka Kafin Yin Baftisma.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 11
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 2 da Addu’a