11-17 ga Janairu
LITTAFIN FIRISTOCI 20-21
Waƙa ta 80 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Fi 21:5—Me ya sa Dokar Allah ta haramta yin zane a jiki? (it-1-E 563)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 20:1-13 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Addu’a—1Yo 5:14. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke bidiyon.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba maigidan ƙasidar nan Albishiri Daga Allah!, sai ku soma nazari a darasi na 12. (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kāre Aurenku”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Wajibi Ne Ku Yi Tsere da Jimiri—Ku Bi Dokokin Gasar.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 5 da 6
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 94 da Addu’a