18-24 ga Janairu
LITTAFIN FIRISTOCI 22-23
Waƙa ta 86 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Me Za Mu Iya Koya Daga Bukukuwa da Isra’ilawa Suka Yi a Dā?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Fi 22:21, 22—Me ya sa ya kamata amincinmu ya kasance cikakke? (w19.02 3 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 23:9-25 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 13)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 9)
Jawabi: (minti 5) w07-E 7/15 26—Jigo: Wane ne Ya Yi Girbin Nunan Fari na Hatsin Bale da Aka Kai Mazauni? (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Taron Yanki Yana Ba Mu Damar Nuna Ƙauna”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Taron Ƙasa da Ƙasa na “Ƙauna Ba Ta Ƙarewa”.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 7 da 8
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 9 da Addu’a