Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Me Za Mu Iya Koya Daga Bukukuwa da Isra’ilawa Suka Yi a Dā?

Me Za Mu Iya Koya Daga Bukukuwa da Isra’ilawa Suka Yi a Dā?

Idin Ketarewa da kuma Idin Gurasa Mara Yisti (Bikin Burodi Mara Yisti) (L.Fi 23:​5, 6; it-1-E 826-827)

Idin Assabbatai (Fentikos) (L.Fi 23:​15, 16; it-2-E 598 ¶2)

Idin Bukkoki (L.Fi 23:34; w14 5/15 28-29 sakin layi na 11)

‘Lallai za mu yi murna’ idan muka yi bimbini a kan muhimmancin bukukuwa da Yahudawa suka yi a dā da kuma yadda alkawuran Jehobah za su cika.​—M.Sh 16:15.