4-10 ga Janairu
LITTAFIN FIRISTOCI 18-19
Waƙa ta 122 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Kasance da Tsabta a Ɗabi’arku”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Fi 19:9, 10—Ta yaya Dokar Allah ta nuna yadda Allah yake ƙaunar matalauta? (w06 7/1 10 sakin layi na 11)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 18:1-15 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Addu’a—Za 65:2. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke bidiyon.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 3)
Jawabi: (minti 5) w02-E 2/1 29—Jigo: Dole ne Kiristoci Su Bi Duka Dokoki da Aka Ba wa Isra’ilawa Game da Auren Dangi? (th darasi na 7)
RAYUWAR KIRISTA
Ka Zama Abokin Jehobah—Ku Kāre Yaranku: (minti 5) Jawabin da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon. Sai ka ambata darussan da muka koya.—K. Ma 22:3.
“Iyaye, Ku Koyar da Yaranku Sosai”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Gina Gidan da Zai Dawwama—Ku Kiyaye Yaranku Daga “Abin da Ke Mugu”.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 3 da 4
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 96 da Addu’a