DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Jehobah Yana Tsara Mutanensa
[Ku kalli bidiyon nan Gabatarwar Littafin Ƙidaya.]
Isra’ilawa sun yi zango bisa ƙungiya-ƙungiya da ya ƙunshi ƙabilu uku-uku (L.Ƙi 1:52, 53; w94-E 12/1 9 ¶4)
Isra’ilawa da suka yi zango za su kai miliyan 3 ko fiye da hakan (L.Ƙi 2:32, 33; it-1-E 397 ¶4)
Jehobah yana so mutanensa su bauta masa bisa tsari. Kamar yadda Jehobah ya tsara Isra’ilawa a dā, haka ma yake so mu ma mu kasance da tsari.—1Ko 14:33, 40.
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan nuna cewa ina goyon bayan ƙungiyar Jehobah?’