17-23 ga Janairu
ALƘALAI 20-21
Waƙa ta 47 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kada Ku Gaji da Neman Nufin Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 20:16—Ta yaya ake amfani da majajjawa idan ana yaƙi a dā? (w14-E 5/1 11 sakin layi na 4-6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 20:1-13 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 5)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Su Wane ne Shaidun Jehobah? (th darasi na 17)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 03 da gabatarwa da kuma batutuwa na 1-3 (th darasi na 4)
RAYUWAR KIRISTA
“Halittu Suna Taimaka Mana Mu San Hikimar Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Halittarsa Aka Yi? Me Ya Sa Tururuwa Ba Sa Go-sulo? da Halittarsa Aka Yi? Abin da Ya Sa Ƙudan Zumar Bumblebee Ke Firiya Sosai. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su bincika jerin talifofi da ke ƙarƙashin jigon nan “Halittarsa Aka Yi?” da ke dandalin jw.org sa’ad da suke ibada ta iyali.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 67
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 87 da Addu’a