21-27 ga Fabrairu
1 SAMA’ILA 6-8
Waƙa ta 9 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Waye Ne Sarkinka?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sam 7:3—Mene ne nassin nan ya koya mana game da tuba da juyowa? (w02 4/1 23 sakin layi na 13)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 7:1-14 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 18)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi taƙaitawa, bita da maƙasudi na darasi na 3 (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Za Ka Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Maris da Afrilu?: (minti 5) Tattaunawa da aka ɗauko daga Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu na Janairu-Fabrairu 2021, shafi na 16.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 72
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 35 da Addu’a