Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

28 ga Fabrairu–6 ga Maris

1 SAMA’ILA 9-11

28 ga Fabrairu–6 ga Maris

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 9:9—Mene ne furucin nan yake nufi? (w05 4/1 8 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 9:1-10 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 37

  • Rahoton Hidima na Shekara-Shekara: (minti 15) Jawabin da dattijo zai bayar. Bayan ka karanta wasiƙar da aka aiko daga ofishinmu game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau game da wa’azi da suka yi a shekarar hidima da ta shige.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 73

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 123 da Addu’a