13-19 ga Fabrairu
1 TARIHI 13-16
Waƙa ta 123 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 16:31—Me ya sa Lawiyawa suka rera waƙa cewa: “Jehobah ya zama Sarki, NWT!”? (w14 1/15 10 sakin layi na 14)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 13:1-14 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 18)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 7)
Jawabi: (minti 5) w16.01 10-11 sakin layi na 7-10—Jigo: “Ƙaunar Kristi” Tana Motsa Mu Mu Yi Koyi da Shi.—2Ko 5:14. (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Ka Zama Abokin Jehobah—Ku Saurara a Taro: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Saꞌan nan in zai yiwu, ka tambayi yara da ka zaɓa: Me ya sa ya kamata mu riƙa kasa kunne a taro? Mene ne zai taimaka maka ka yi hakan?
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff batu na 6 da taƙaitawa da bita da maƙasudi na darasi na 37
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 21 da Adduꞌa