DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara
Dauda ya so ya dawo da akwatin yarjejeniyar zuwa Urushalima (1Tar 13:3)
Bai yi nasara ba don bai sa a ɗauki akwatin yadda ya kamata ba (1Tar 15:13; w03 5/1 16 sakin layi na 12)
Dauda ya yi nasara saꞌad da ya bi umurnin Jehobah (1Tar 15:2; 16:11; w03 5/1 16-17 sakin layi na 13)
Jehobah yana farin ciki idan muna so mu yi abin da ya dace. Amma, wajibi ne mu bi umurninsa idan muna so ya amince da ayyukanmu.—M.Sh 30:16.