16-22 ga Janairu
1 TARIHI 1-3
Waƙa ta 96 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 3:1-3—Me ya sa a wasu lokuta ake ambata sunayen mata a jerin sunaye da ke cikin zuriyar? (it-1-E 911 sakin layi na 3-4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 1:43-54 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 1)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 08 batu na 7 da Wasu Sun Ce (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka ga Kalmar Allah”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 34
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 89 da Adduꞌa