Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba

Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 1 Tarihi.]

Adamu mutum ne da ya rayu da gaske (1Tar 1:1; w09-E 9/1 14 sakin layi na 1)

Nuhu ma mutum ne da ya rayu da gaske (1Tar 1:4; w08-E 6/1 3 sakin layi na 4)

Idan muka fahimci cewa mutanen da aka ambata a Littafi Mai Tsarki mutane ne na gaske, hakan zai sa mu amfana sosai daga labarinsu.​—1Ko 15:22; w09-E 9/1 14-15.