2-8 ga Janairu
2 SARAKUNA 22-23
Waƙa ta 28 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 23:24, 25—Mene ne waɗanda suka sha wahala saꞌad da suke yara za su iya koya daga Josiah? (yc darasi na 8 sakin layi na 1-3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 23:16-25 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Adduꞌa—Za 65:2. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 1)
Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi, kuma ka soma nazari da mutumin a darasi na 01 na ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
Kai Mai Sauƙin Kai ne ko Mai Girman Kai? (Yak 4:6): (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Mene ne bambancin sauƙin kai da girman kai? Mene ne za mu iya koya daga Musa? Me ya sa ka kuɗiri niyyar kasancewa da sauƙin kai?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 33
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 23 da Adduꞌa