DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?
Josiah yana shirye ya faranta ran Jehobah (2Sar 22:1-5)
Josiah ya yarda cewa mutanen sun yi kuskure, don mai tawaliꞌu ne (2Sar 22:13; lfb 134 sakin layi na 2)
Jehobah ya albarkaci Josiah don shi mai tawaliꞌu ne (2Sar 22:18-20; w09 6/15 10 sakin layi na 20)
Za mu sami amincewar Jehobah idan muka dogara gare shi don ya yi mana ja-goranci. Ƙari ga haka, zai dace mu amince da kurakuranmu kuma mu canja halinmu.—Yak 4:6.