DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Ci-gaba da Farin Ciki a Duk Yanayi da Ka Sami Kanka
Dauda ya so ya gina wa Jehobah haikali mai kyau (1Tar 17:1, 2; w06 8/1 7 sakin layi na 1)
Jehobah ya gaya wa Dauda cewa ba shi ba ne zai gina haikalin (1Tar 17:4)
Dauda ya mai da hankali ga aikin da Jehobah ya ce ya yi (1Tar 17:7; 18:14)
Idan tsufa ko rashin lafiya ko wasu dalilai suka sa ba ka iya yin wani aiki, ka mai da hankali ga yin abubuwan da za ka iya yi.—A. M 18:5; w21.08 22-23 sakin layi na 11.