23-29 ga Janairu
1 TARIHI 4-6
Waƙa ta 42 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Mene ne Adduꞌoꞌinmu Suke Nunawa Game da Mu?” (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 5:10—Ta yaya nasarar da aka yi a kan Hagarawa zai ƙarfafa mu saꞌad da muke cikin matsala mai wuya a rayuwa? (w05 10/1 29 sakin layi na 7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 6:61-81 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ka tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 14)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 8 (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Yi Shiri Yanzu don Jinyar Gaggawa”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo. Dattijo ne zai yi. Ka ba wa ꞌyanꞌuwa da yawa damar yin kalami bayan an kalli bidiyon.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 35
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 88 da Adduꞌa