27 ga Fabrairu–5 ga Maris
1 TARIHI 20-22
Waƙa ta 133 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 21:15—Mene ne ayar nan ta koya mana game da Jehobah? (w05 10/1 31 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 20:1-8 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba wa mutumin takardar gayyata zuwa taro, ka gabatar kuma ka tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majamiꞌar Mulki? (th darasi na 19)
Jawabi: (minti 5) w16.03 15-16 sakin layi na 10-15—Jigo: Yara da Matasa, Ku Yi Ƙoƙarin Yin Baftisma. (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Yi Amfani da Ƙaꞌidodin Littafi Mai Tsarki Ku Taimaka Wa Yaranku”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff batu na 5 da taƙaitawa da bita da maƙasudi na darasi na 38
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 5 da Adduꞌa