30 ga Janairu–5 ga Fabrairu
1 TARIHI 7-9
Waƙa ta 84 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Da Taimakon Jehobah, Za Ka Iya Aikin da Ya Ba Ka”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 9:33—Ta yaya wannan ayar ta taimaka mana mu ga muhimmancin waƙa a ibadarmu? (w10 12/15 21 sakin layi na 6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 7:1-13 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 16)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 20)
Jawabi: (minti 5) w21.06 3-4 sakin layi na 3-8—Jigo: Ka Taimaka Wa Ɗalibinka Ya Riƙa Bin Abin da Yake Koya. (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Jehobah Yana Taimaka Mana Saꞌad da Muke Cikin Matsala”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 36
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 31 da Adduꞌa