6-12 ga Fabrairu
1 TARIHI 10-12
Waƙa ta 94 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 12:33—Wane darasi ne za mu iya koya daga mutanen Zebulun 50,000? (it-1-E 1058 sakin layi na 5-6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 11:26-47 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka soma nazari da mutumin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ka tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 6)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 09 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 18)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Nemi Sanin Raꞌayin Allah”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
“Ku Kafa Maƙasudai don Lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu”: (minti 5) Tattaunawa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 37 batu na 1-5
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 91 da Adduꞌa