9-15 ga Janairu
2 SARAKUNA 24-25
Waƙa ta 60 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 24:3, 4—Mene ne waɗannan ayoyin suka koya mana game da Jehobah? (w05 8/1 31 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 24:1-17 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Adduꞌa—1Yo 5:14. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 15)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi, kuma ka soma nazari da mutumin a darasi na 01 na ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff bitar sashe na 2
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 54 da Adduꞌa