KA YI WAꞌAZI DA KWAZO
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
Haɗuwa ta Fari
Tambaya: Allah Yana Amsa Dukan Adduꞌoꞌi Kuwa?
Nassi: Za 65:2
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne batutuwa ne za mu iya adduꞌa a kai?
Komawa Ziyara
Tambaya: Waɗanne batutuwa ne za mu iya adduꞌa a kai?
Nassi: 1Yo 5:14
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Allah yake amsa adduꞌoꞌinmu?