1-7 ga Janairu
AYUBA 32-33
Waƙa ta 102 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Ƙarfafa Waɗanda Suke Yawan Damuwa
(minti 10)
Ku riƙa ganin mutane a matsayin abokanku (Ayu 33:1; it-1-E 710)
Ku zama masu tausayi, ba masu saurin kushe mutane ba (Ayu 33:6, 7; w14 6/15 25 sakin layi na 8-10)
Kafin ku yi magana, ku kasa kunne kuma ku yi tunani kamar Elihu (Ayu 33:8-12, 17; w20.03 23 sakin layi na 17-18; ka duba hoton shafin farko)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Ayu 33:25—Ta yaya ayar nan za ta taimaka mana mu kasance da raꞌayin da ya dace game da sifarmu yayin da muke tsufa? (w13 1/15 19 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Ayu 32:1-22 (th darasi na 12)
4. Ka Faɗi Abin da Mutumin Zai So—Abin da Yesu Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 1 batu na 1-2.
5. Ka Faɗi Abin da Mutumin Zai So—Ka Yi Koyi da Yesu
(minti 8) Tattaunawa da ke lmd darasi na 1 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 116
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)