13-19 ga Janairu
ZABURA 135-137
Waƙa ta 2 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. “Ubangijinmu Ya Fi Dukan Alloli”
(minti 10)
Jehobah ya nuna cewa yana da iko a kan dukan halittu (Za 135:5, 6; w15 6/15 6 sakin layi na 15)
Jehobah yana kāre mutanensa (Fit 14:29-31; Za 135:14)
Jehobah yana taimaka mana saꞌad da muke baƙin ciki (Za 136:23; w21.11 6 sakin layi na 16)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 136:1—Ta yaya sanin cewa ƙaunar Jehobah marar canjawa ta har abada ce yake taimaka mana? (w21.11 4 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 135:1-21 (th darasi na 11)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka karɓi lambar waya da adireshin wani da ya so saƙonmu, kuma ka ba shi naka. (lmd darasi na 2 batu na 4)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (lmd darasi na 9 batu na 4)
6. Ka Bayyana Imaninka
(minti 5) Gwaji. Ijwfq talifi na 7—Jigo: Shaidun Jehobah Kiristoci ne Kuwa? (th darasi na 12)
Waƙa ta 10
7. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) kr babi na 22 sakin layi na 17-24, da akwati da ke shafi na 240