DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya
Kada a nuna bambanci (M.Sh 16:18, 19; it-1-E 343 sakin layi na 5)
A yi bincike don a san ainihin abin da ya faru (M.Sh 17:4-6; it-2-E 511 sakin layi na 7)
A nemi taimako don yin shari’a masu wuya (M.Sh 17:8, 9; it-2-E 685 sakin layi na 6)
Wajibi ne dattawa su riƙa mai da hankali don su bi waɗannan ƙa’idodin sa’ad da suke shari’a a ikilisiya.