DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi
Ba za a ƙyale dabbar da take cikin matsala ba (M.Sh 22:4; it-1-E 375-376)
Bai kamata a wulaƙanta tsuntsuwa mai ’ya’ya ba (M.Sh 22:6, 7; it-1-E 621 sakin layi na 1)
Ba za a haɗa dabbobin da girmansu da ƙarfinsu ba ɗaya ba su yi noma tare (M.Sh 22:10; w03-E 10/15 32 sakin layi na 1-2)
Jehobah ya damu da yadda muke bi da dabbobi. Bai kamata mu wulaƙanta ko mu kashe dabbobi a banza ba.—K. Ma 12:10.