DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Bauta wa Jehobah Ba ta Fi Ƙarfinmu Ba
Zai yiwu mu san abin da Allah yake so mu yi kuma mu yi masa biyayya (M.Sh 30:11-14; w10 1/1 21 sakin layi na 2)
Jehobah ya ba mu dama mu yi zaɓi da kanmu (M.Sh 30:15; w10 1/1 21 sakin layi na 1)
Jehobah yana so mu zaɓi rai (M.Sh 30:19; w10 1/1 21 sakin layi na 4)
Bauta wa Jehobah ba za ta fi ƙarfinmu ba idan muka dogara gare shi.