26 ga Yuli–1 ga Agusta
MAIMAITAWAR SHARI’A 19-21
Waƙa ta 141 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ran Ɗan Adam Yana da Daraja ga Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 21:19—Me ya sa wurin shari’ar yake ƙofar gari? (it-1 518-E sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 19:1-14 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 6)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) bhs 138 sakin layi na 8 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Yi Tafiya a Hanyarka Lafiya”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ku amsa tambayoyin nan: Me ya sa za mu riƙa mai da hankali ga abubuwan da muke yi? Waɗanne abubuwa ne za mu guji yi don kada mu jawo hatsari?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 41
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 108 da Addu’a