DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ran Ɗan Adam Yana da Daraja ga Jehobah
Yana da sauƙi mutum ya gudu zuwa biranen mafaka (M.Sh 19:2, 3; w17.11 14 sakin layi na 4)
Biranen mafaka suna sa Isra’ilawa kada su ɗauki alhakin jini (M.Sh 19:10; w17.11 15 sakin layi na 9)
Idan mun tsane ɗan’uwanmu hakan yana iya sa mu ɗauki alhakin jini (M.Sh 19:11-13; it-1-E 344)
KA TAMBAYI KANKA, ‘A waɗanne hanyoyi ne zan nuna cewa ina da ra’ayin Jehobah game da rai?’