30 ga Agusta–5 ga Satumba
MAIMAITAWAR SHARI’A 31-32
Waƙa ta 78 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 31:12—Ta yaya iyaye za su bi wannan umurni? (w04 10/1 9 sakin layi na 11)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 32:36-52 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka canja gabatarwarka ta yi daidai da abin da yake damun maigidan kuma ka yi amfani da nassin da ya dace. (th darasi na 12)
Jawabi: (minti 5) w07-E 5/15 15-16—Jigo: Yaranka Suna Kallon Abin da Kake Yi! (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
Ku Yi Koyi da Halaye Masu Kyau na ’Yan’uwan da Suke Ja-goranci: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon ‘Ku Tuna da Waɗanda Suke Ja-goranci’ (Ibr 13:7). Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Me muka koya daga Ɗan’uwa T. J. Sullivan? George Gangas? Karl Klein? Daniel Sydlik?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 46, 47
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 128 da Addu’a