Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Musa yana koya wa mutane waƙar da ke ɗaukaka Jehobah

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa

Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa

Koyarwarmu za ta iya zama kamar raɓa (M.Sh 32:​2, 3; w20.06 10 sakin layi na 8-9; ka dubi hoton shafin farko)

Jehobah kamar Dutse yake (M.Sh 32:4; w09-E 5/1 14 sakin layi na 4)

Jehobah yana kāre mutanensa kamar yadda gaggafa take kāre ’ya’yanta (M.Sh 32:​11, 12; w01 10/1 20 sakin layi na 7)

A ina ne za ka sami kwatancin da ya dace da za ka yi amfani da shi a lokacin da kake koyarwa?