DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa
Isra’ilawa suna bukatar su yi biyayya ga Jehobah, su ƙaunace shi kuma su bauta masa da dukan zuciyarsu da kuma ransu (M.Sh 11:13; it-2-E 1007 sakin layi na 4)
Suna bukatar su halaka dukan abubuwan da ke da alaƙa da bauta ta ƙarya (M.Sh 12: 2, 3)
Suna bukatar su bauta wa Jehobah a wurin da yake so (M.Sh 12:11-14; it-1-E 84 sakin layi na 3)
Jehobah yana so mutanensa su bauta masa da dukan ransu, su ƙi bauta ta ƙarya kuma su kasance da haɗin kai.