9-15 ga Agusta
MAIMAITAWAR SHARI’A 24-26
Waƙa ta 137 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 24:1—Me ya sa bai kamata mu yi tunani cewa dokar Musa ta sa ya yi wa miji sauƙi ya saki matarsa? (it-1-E 640 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 26:4-19 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 2)
Jawabi: (minti 5) w19.06 23-24 sakin layi na 13-16—Jigo: Ta Yaya Za Mu Ta’azantar da Wanda Matarsa ko Mijinta Ya Rasu? (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Bi da Tsofaffin Mata Kamar Mama, ’Yan Mata Kuma Kamar ’Yan’uwa”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa ga ’Yan’uwanmu Masu Bi—Gwamraye da Marayu.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 43
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 101 da Addu’a