DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata
Mutumin da ya yi sabon aure, ba zai bar amaryarsa ya tafi yaƙi ba sai bayan shekara ɗaya (M.Sh 24:5; it-2-E 1196 sakin layi na 4)
Ana kula da matan da mazansu suka mutu (M.Sh 24:19-21; it-1-E 963 sakin layi na 2)
Ana ba gwaurayen da ba su haihu ba damar sake aure don su haifi yara (M.Sh 25:5, 6; w11-E 3/1 23)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan riƙa yin la’akari da kuma daraja matan da ke iyalinmu da kuma ikilisiyarmu?’