16-22 ga Agusta
MAIMAITAWAR SHARI’A 27-28
Waƙa ta 89 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Dukan Waɗannan Albarku Za . . . Su Zama Naku”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 27:17—Me ya sa Dokar Jehobah ta hana mutum ya cire alamar shaidar iyakar gonarsa da maƙwabcinsa? (it-1-E 360)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 28:1-14 (th darasi na 11)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin takardar gayyata zuwa taro kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? (th darasi na 3)
Nazarin Littafi Mai Tsarki (minti 5) lvs 234 sakin layi na 21-22 (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
“Yadda Halittun Jehobah Suke Nuna Cewa Yana Ƙaunar Mu”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Halittun Jehobah Suna Nuna Cewa Yana Ƙaunar Mu.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 44
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 14 da Addu’a