LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Maris 2016
Gabatarwa
Shawara a kan yadda za ku iya ba da Hasumiyar Tsaro da kuma takardar gayyata na taron tuna da mutuwar Yesu na shekara ta 2016. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Esther Ta Yi Sadaukarwa don Jehobah da Kuma Bayinsa
Da gaba gadi, ta sa ranta cikin hadari kuma ta taimaka wa Mordekai don ya samar da dokar da za ta kare Yahudawa daga hallaka. (Esther 6-
KA YI WA’AZI DA KWAZO
Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi —Ka Rubuta Taka Gabatarwa
Ka yi amfani da shawarwarin nan don ka rubuta taka gabatarwa ta Hasumiyar Tsaro da kuma Awake!
RAYUWAR KIRISTA
Ku Marabci Bakin da Suka Hallara
Ta yaya za mu iya marabtar baki da kuma wadanda suka yi sanyin gwiwa a ibadarsu da suka halarci taron Tunawa da Mutuwar Yesu?
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ayuba Ya Yi Aminci Sa’ad da Ya Fuskanci Gwaji
Ya nuna cewa Jehobah ne ya fi muhimmanci a rayuwarsa. (Ayuba 1-
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Takaicinsa
Ayuba ya damu kuma ya karaya, hakan ya shafi tunaninsa amma bai daina kaunar Jehobah ba. (Ayuba 6-
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ayuba Ya Yi Imani da Tashin Matattu
Ya san cewa Jehobah zai ta da shi daga mutuwa kamar yadda kututturen bishiya yake tsirowa daga saiwarsa. (Ayuba 11-
RAYUWAR KIRISTA
Fansar Yesu Ta Sa Ya Yiwu a Ta da Matattu
Fansar da Jehobah ya tanadar ta sa muna da begen tashin matattu. Maimakon bakin cikin domin an yi mana rasuwa, za mu marabce su sa’ad da suka tashi da matattu.