28 ga Maris– 3 ga Afrilu
Ayuba 11-15
Waƙa ta 111 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ayuba Ya Yi Imani da Tashin Matattu”: (minti 10)
Ayu 14:1, 2—Ayuba ya bayyana yanayin rayuwar ‘yan Adam (w15 5/1 11; w10 7/1 5 sakin layi na 2; w08 3/1 3 sakin layi na 3)
Ayu 14:
13-15a—Ayuba ya san cewa Jehobah ba zai manta da shi ba (w15 9/1 5; w14 3/1 7 sakin layi na 4; w11 4/1 32 sakin layi na 2-4) Ayu 14:15b—Jehobah yana daraja bayinsa masu aminci (w15 9/1 7 sakin layi na 3; w14 6/15 14 sakin layi na 12; w11 4/1 32 sakin layi na 3-6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ayu 12:12—Me ya sa Kiristocin da suka manyanta za su iya taimaka wa matasa? (g99 7/22 11, akwati)
Ayu 15:27—Mene ne Eliphaz yake nufi sa’ad da ya ce fuskar Ayuba tana rufe da “kitse”? (it-1 802 sakin layi na 4)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 14:
1-22 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: fg darasi na 13 sakin layi na 1—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 2 ko ƙasa da hakan)
Koma Ziyara: fg darasi na 13 sakin layi na 2—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: fg darasi na 13 sakin layi na 3-4 (minti 6 ko ƙasa da hakan)
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 134
Bukatun ikilisiya: (minti 5)
“Fansar Yesu Ta Sa Ya Yiwu a Ta da Matattu”: (minti 10) Tattaunawa. A ƙarshe, ka saka bidiyon da aka nuna a Taron Yanki na 2014 mai jigo “Ku Riƙa Biɗan Mulkin Allah Farko!”
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 12 sakin layi na 1-12 (minti 30)
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 33 da Addu’a