14- 20 ga Maris
Ayuba 1-5
Waƙa ta 89 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ayuba Ya Yi Aminci Sa’ad da Ya Fuskanci Gwaji”: (minti 10)
[Ka sa bidiyon nan Gabatarwar Littafin Ayuba.]
Ayu 1:8-11—Shaiɗan ya ƙalubalanci amincin Ayuba (w11 5/15 17 sakin layi na 6-8; w09 4/15 3 sakin layi na 3-4)
Ayu 2:2-5—Shaiɗan ya ƙalubalanci amincin dukan mutane (w09 4/15 4 sakin layi na 6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ayu 1:6; 2:1—Su waye ne aka ƙyale su bayyana a gaban Jehobah? (w06 4/1 8 sakin layi na 6)
Ayu 4:
7, 18, 19—Wane banzan magana ne Eliphaz ya yi wa Ayuba? (w14 3/15 13 sakin layi na 3; w05 9/15 26 sakin layi na 4-5; w95 2/15 27 sakin layi na 5-6) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 4:
1-21 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: Bangon wp16.2
—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 2 ko ƙasa da hakan) Koma Ziyara: Bangon wp16.2
—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan) Nazarin Littafi Mai Tsarki: fg darasi na 2 sakin layi na 2-3 (minti 6 ko ƙasa da hakan)
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 88
Ka Jimre da Matsi Daga Tsaranka!: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ka Jimre da Matsi Daga Tsaranka! (Ka shiga KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA.) Bayan haka, ku yi tambayoyin nan: Waɗanne matsi ne yara suke fuskanta a makaranta? Ta yaya za su iya yin amfani da ƙa’idar da ke Fitowa 23:2? Waɗanne matakai huɗu ne za su taimaka musu su jimre da matsi kuma su kasance da aminci? Ka ce matasa su faɗi labarai masu kyau da suke da shi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 11 sakin layi na 1-11 (minti 30)
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 149 da Addu’a