Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

13-19 ga Maris

IRMIYA 5-7

13-19 ga Maris
  •  Waƙa ta 66 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Sun Daina Yin Nufin Allah”: (minti 10)

    • Irm 6:13-15—Irmiya ya fallasa zunuban mutanen (w88 11/1 9-10 sakin layi na 7-8)

    • Irm 7:1-7—Jehobah ya yi ƙoƙarin taimaka musu su tuba (w88 11/1 10 sakin layi na 9-10)

    • Irm 7:8-15—Isra’ilawa sun ɗauka cewa Jehobah ba zai ɗauki mataki ba (jr-E 21 sakin layi na 12)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 6:16—Mene ne Jehobah ya ce mutanensa su yi? (w05 11/1 28 sakin layi na 11)

    • Irm 6:22, 23—Me ya sa aka ce wata al’umma “tana zuwa daga ƙasar arewa”? (w88 11/1 11 sakin layi na 15)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 5:26–6:5

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-36—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-36—Ka tattauna akwatin nan “Ka Yi Tunani a Kan Wannan Tambayar.” Ka gayyaci mutumin zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 1—Ka gayyaci mutumin zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

RAYUWAR KIRISTA