11-17 ga Maris
ROMAWA 15-16
Waƙa ta 33 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ƙarfafa Ka”: (minti 10)
Ro 15:4—Ka karanta Kalmar Allah don ka sami ƙarfafa (w17.07 14 sakin layi na 11)
Ro 15:5—Ka roƙi Jehobah ya taimaka maka ka ‘jimre’ kuma ka sami ‘ƙarfafa’ (w16.04 10 sakin layi na 5)
Ro 15:13—Jehobah ne mai ba da bege (w14 6/15 14 sakin layi na 11)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ro 15:27—Me ake nufi cewa Kiristocin da ba Yahudawa ba sun karɓi “bashi” daga Kiristocin Urushalima? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga w89 12/1 24 sakin layi na 3)
Ro 16:25—Mene ne ‘asiri wanda aka ɓoye tun zamanin dā’? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-1 858 sakin layi na 5)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 15:1-16 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 3)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 10)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ku soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
Yadda Jehobah Yake Ba da Ƙarfafawa da Jimrewa: (minti 15) Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ku tattauna tambayoyi na gaba:
Waɗanne abubuwa ne Jehobah ya tanadar don su ƙarfafa mu?
Ta yaya za ka iya ƙarfafa wasu?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 4 sakin layi na 20-22 da kuma Taƙaitawa da ke shafuffuka na 50-51
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 34 da Addu’a